Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:10

To, muna so ku sani, ku da dukan mutanen Israˈila, cewa a cikin sunan Yesu Almasihu Banazaret nan da kuka gicciye, wanda Allah ya tā da shi daga matattu, da sunansa ne wannan mutumin yake tsaye lafiyayye a gabanku.

Open Bible reader