Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 28:6
Suna tsammani zai kumbura ko yă fāɗi nan take yă mutu, amma da suka daɗe ba su ga wani abu ya faru da shi ba, sai suka sāke tunani suka ce shi wani allah ne.
Open Bible readerHausa Bible
Suna tsammani zai kumbura ko yă fāɗi nan take yă mutu, amma da suka daɗe ba su ga wani abu ya faru da shi ba, sai suka sāke tunani suka ce shi wani allah ne.
Open Bible reader