Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 28:4
Da mutanen wurin suka ga macijin yana lilo a hannun Bulus, sai suka ce wa junansu, “Lallai mutumin nan mai kisan kai ne! Ga shi, ko da yake ya tsira daga teku, duk da haka alhaki yana binsa sai ya mutu.”
Open Bible reader