Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 28:27
Don zuciyar jamaˈar nan ta yi tauri, sun toshe kunnuwansu, sun rufe idanunsu, domin kada su gani da idanunsu, su kuma ji da kunnuwansu, su kuma gane da zuciyarsu, har su juyo wurina in warkar da su.’
Open Bible reader