Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 28:15

Da masu bi na Roma suka ji labarinmu, sai suka zo su marabce mu har a Kasuwar Affiyus, da kuma wurin nan da ake ce da shi Masauki Uku. Da Bulus ya gan su kuwa ya yi godiya ga Allah, ya kuma ƙara samun ƙarfin gwiwa.

Open Bible reader