Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:43

Amma da yake babban sojan Roma ya so ya ceci Bulus, sai ya hana su. Ya kuma ba da umarni cewa dukan waɗanda suka iya ruwa su fara tsalle su shiga cikin ruwa su yi iyo zuwa gefen teku.

Open Bible reader