Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:41

Amma da muka isa wani wurin da ruwan yake haɗuwa, sai jirgin ya buga yashi, har kan jirgin ya shiga cikin yashin ya kāsa motsi. Sai jirgin kuma ya fara farfashewa ta baya saboda haukan raƙuman ruwa.

Open Bible reader