Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:21

Da yake sun daɗe ba su ci abinci ba, sai Bulus ya tashi tsaye a tsakiyarsu, ya ce, “Jamaˈa, da kun ji maganata cewa kada ku tashi daga tsibirin Kirit, da ba ku fāɗi a cikin wannan hatsari da masifa ba.

Open Bible reader