Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:17

Bayan da suka jawo ƙaramin jirgin zuwa cikin babban jirgin, suka yi dabara suka ɗaɗɗaura igiyoyi kewaye da babban jirgin, domin kada ya farfashe. Suka kuma saukar da zanen jirgin domin su bar iska ta tura jirgin gama ba su iya tuƙinsa ba. Sun yi haka domin suna tsoro kada a jefa su a yashin Sirtis mai haɗiye kome.

Open Bible reader