Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:16

Da muka bi ta bayan wani ɗan tsibiri mai suna Kauda, inda iska ta ragu, da kyar muka jawo ƙaramin jirgin a sa shi a kan babban.

Open Bible reader