Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:14

Tun da za su yi kwanaki da dama a wurin, sai Festus ya kawo maganar Bulus ga sarki. Festus ya ce, “Akwai wani mutumin da Felis ya bar mini a kurkuku.

Open Bible reader