Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:6

Da Bulus ya kula cewa waɗansunsu Sadukiyawa ne, waɗansu kuma Farisiyawa ne, sai ya tā da murya a majalisar ya ce, “ˈYanˈuwa, ni ma Bafarisiye ne, ɗan Farisiyawa. Ga shi kuwa saboda na sa zuciya ga tashin matattu shi ya sa ake yi mini shariˈa.”

Open Bible reader