Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 23:5

Bulus kuwa ya ce, “ˈYanˈuwana, ban san shi ne babban firist ba. Gama an rubuta cikin Rubutacciyar Maganar Allah cewa, ‘Kada ka zagi shugaban jamaˈa.’ ”

Open Bible reader