Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 22:5

Babban firist ma da dukan majalisar shugabannin jamaˈa za su iya shaidata. Daga wurinsu ne na karɓi wasiƙu zuwa ga ˈyanˈuwanmu Yahudawa a cikin Dimashƙu. Na tafi wurin domin in kama masu bin Hanyar nan waɗanda suke a can ma, in kawo su Urushalima domin a hukunta su.

Open Bible reader