Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 22:3
“Ni Bayahude ne, an haife ni a Tarsus, ƙasar Kilikiya, amma a nan garin na yi girma. Na yi makaranta a ƙarƙashin Gamaliyel, wanda ya koya mini kome game da Koyarwar kakanninmu. Ina da kishin bautar Allah, kamar yadda dukanku kuke yi a yau,
Open Bible reader