Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:29
Sun ce haka ne saboda dā ma sun ga Bulus tare da Turofimus, mutumin Afisa, a cikin gari. Wannan ne ya sa suka yi tsammani Bulus ya shigo tare da shi a cikin Haikalin.
Open Bible readerHausa Bible
Sun ce haka ne saboda dā ma sun ga Bulus tare da Turofimus, mutumin Afisa, a cikin gari. Wannan ne ya sa suka yi tsammani Bulus ya shigo tare da shi a cikin Haikalin.
Open Bible reader