Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:30

Sai duk garin ya ruɗe, jamaˈa suka taso gaba ɗaya a guje suka kama Bulus, suka fitar da shi daga Haikali, aka kuma rufe ƙofofin nan da nan.

Open Bible reader