Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:28

suna ihu suna cewa, “Ku ˈyanˈuwa Israˈilawa, ku taimaka! Ga mutumin nan da yake bi koˈina yana zagin mutanenmu, da Koyarwarmu, da kuma wannan Haikalinmu. Har ma ya kawo waɗansu Helenawa a cikin Haikali ya ƙazantar da wurin nan mai tsarki.”

Open Bible reader