Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:20

Da suka ji haka, suka yi wa Allah yabo. Suka ce wa Bulus, “To, ka gani ɗanˈuwa, dubban mutane a cikin Yahudawa sun ba da gaskiya, dukansu kuwa masu kishin bin Koyarwar Musa ne.

Open Bible reader