Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:19

Bayan ya gaisa da su, sai ya bayyana musu dalla-dalla abubuwan da Allah ya yi a cikin waɗanda ba Yahudawa ba ta wurin aikin da shi Bulus ya yi.

Open Bible reader