Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 21:21
An gaya musu labarinka, wai kana koya wa dukan Yahudawan da suke cikin waɗanda ba Yahudawa ba su yar da Koyarwar Musa. Wato, kana ce musu kada su yi wa ˈyaˈyansu kaciya, ko kuwa su bi sauran alˈadunmu.
Open Bible reader