Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:13

Sai Bulus ya amsa ya ce, “Don me kuke yin haka? Me ya sa kuna kuka kuna ɓata mini zuciya? Ai, a shirye nake ba ma a ɗaure ni kawai ba, har ma a kashe ni a Urushalima saboda sunan Ubangiji Yesu.”

Open Bible reader