Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 21:14

Tun da ba mu iya sa ya canja raˈayinsa ba, sai muka yi shiru, muka ce, “Bari nufin Ubangiji yă cika.”

Open Bible reader