Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 20:16
Dā ma kuwa Bulus ya sa rai ba zai sauka a Afisa ba, domin kada yă ɓata lokaci a Asiya. Yana sauri, idan zai yiwu ma yă kai Urushalima kafin ranar Bikin Fentikos.
Open Bible readerHausa Bible
Dā ma kuwa Bulus ya sa rai ba zai sauka a Afisa ba, domin kada yă ɓata lokaci a Asiya. Yana sauri, idan zai yiwu ma yă kai Urushalima kafin ranar Bikin Fentikos.
Open Bible reader