Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 20:15
Daga nan kuma muka ci gaba da tafiya a cikin jirgin ruwan. Washegari kuma sai ga mu a gefen Kiyos. Washegari kuma sai ga mu a Samos, washegari kuma sai Miletus.
Open Bible readerHausa Bible
Daga nan kuma muka ci gaba da tafiya a cikin jirgin ruwan. Washegari kuma sai ga mu a gefen Kiyos. Washegari kuma sai ga mu a Samos, washegari kuma sai Miletus.
Open Bible reader