Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:9

Amma waɗansunsu suka nuna taurin kai suka ƙi su gaskata, har suka yi wa wannan Hanyar Ubangiji baƙar magana a gaban jamaˈa. Domin haka Bulus ya rabu da su, ya tafi da masu bi, yana ta koyarwa kowace rana a makarantar Tiranus.

Open Bible reader