Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:10

Haka ya yi ta yi har shekara biyu, har dukan masu zama a ƙasar Asiya suka ji kalmar Ubangiji, Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba duka.

Open Bible reader