Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 19:35
A ƙarshe, da marubucin garin ya sa suka yi shiru, sai ya ce, “Ku mutanen Afisa! Ai, kowa ya san cewa birnin Afisa ne take kula da haikalin mai girma Artemis, da kuma dutse mai tsarkin nan da ya fāɗo daga sama.
Open Bible reader