Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:16

Sai mutumin nan mai mugun ruhu ya yi tsalle, ya hau musu, ya sha ƙarfinsu dukansu, har suka fita daga gidan a guje tsirara, da jikinsu duk rauni.

Open Bible reader