Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 19:17

Da dukan masu zama a Afisa, Yahudawa da waɗanda ba Yahudawa ba, suka ji labarin wannan abin da ya faru, sai tsoro ya kama su, suka kuwa ɗaukaka sunan Ubangiji Yesu.

Open Bible reader