Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 18:2
A can ya tarar da wani Bayahude mai suna Akila, ɗan garin Fontus. Akila da matarsa Biriskila ba su daɗe da zuwa daga ƙasar Italiya ba, don Kalaudiyus ya yi doka cewa dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya je wurinsu.
Open Bible reader