Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:29

“To, da yake mu zuriyar Allah ne, ai, bai kamata mu yi tsammani Allah yana kama da wata siffar zinariya, ko ta azurfa, ko ta dutse ba, wadda mutum ya ƙera da dabararsa.

Open Bible reader