Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:28

Ai, “ ‘Ta gare shi ne muke rayuwa, muke motsi, muka kuma kasance.’ “Yadda waɗansu mawaƙanku ma suka faɗa cewa, ‘Hakika, mu ma zuriyarsa ce.’

Open Bible reader