Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:26

Shi ne kuma ya halicci dukan alˈumma daga mutum guda, domin su zauna a dukan fuskar duniya. Ya shirya iyakar lokacinsu, da kuma wuraren da kowace alˈumma za ta kasance.

Open Bible reader