Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:25

Haka kuma ba ya neman taimako daga wurin mutum, ba ya bukatar wani abu, tun da yake shi ne yake ba dukan mutane rai, da numfashi da dukan abubuwan da suke bukata.

Open Bible reader