Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:23

Lokacin da nake zagawa cikin garin, na duba abubuwan da kuke yi wa sujada, na kuwa ga wani bagaden hadaya da rubutu a kansa mai cewa, ‘Domin Allahn da ba a sani ba.’ To, shi wannan da kuke yi wa sujada da ba ku san shi ba, shi ne nake sanar muku.

Open Bible reader