Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:18

Haka kuma waɗansu Abikuriyawa da Sitokiyawa masu ilimi suka yi muhawara da shi. Waɗansunsu suka ce, “Mene ne wannan mai surutu yake so ya ce?” Waɗansu suka ce, “Kamar mai yin waˈazin waɗansu alloli ne da ba na nan ba.” Sun faɗa haka gama Bulus yana yin waˈazi a kan Yesu da kuma tashinsa daga matattu.

Open Bible reader