Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:15

Waɗanda suka yi wa Bulus rakiya kuwa suka kai shi har Atina. Da za su dawo sai Bulus ya ba su saƙo zuwa wurin Sila da Timoti cewa su zo su same shi da sauri, sai suka tafi.

Open Bible reader