Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:11

To, waɗannan Yahudawa sun fi na Tasalonika hankali, domin sun karɓi maganar hannu biyu-biyu. Suna ta binciken Rubutacciyar Maganar Allah kullum, su gani ko abin da Bulus ya faɗa gaskiya ne.

Open Bible reader