Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:9

Da dare Bulus ya ga ruˈuya. A ruˈuyar kuwa ya ga wani mutumin ƙasar Makidoniya yana tsaye, yana roƙonsa yana cewa, “Ka zo Makidoniya ka taimake mu.”

Open Bible reader