Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:10

Da Bulus ya ga ruˈuyar nan kuwa, nan take muka yi ƙoƙari mu ƙetare zuwa Makidoniya, don mun tabbata cewa Allah ne ya kira mu mu yi musu waˈazin labari mai daɗi.

Open Bible reader