Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:37

Amma Bulus ya ce musu, “Ai, a gaban mutane suka yi mana bulala, ba tare da an yi mana shariˈa ba, ko da yake mu Romawa ne. Suka kuma jefa mu cikin kurkuku, yanzu kuma za su fitar da mu a ɓoye? Ina! Sai dai su zo da kansu su fitar da mu.”

Open Bible reader