Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:36

Sai maigadin ˈyan kurkukun ya kawo wa Bulus saƙon ya ce, “Alƙalai sun aiko a sake ku. Domin haka yanzu sai ku fito ku tafi lafiya.”

Open Bible reader