Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:34

Saˈan nan ya shigo da su cikin gidansa, ya kawo musu abinci. Shi da iyalinsa duka suka cika da farin ciki don dukansu sun ba da gaskiya ga Allah.

Open Bible reader