Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:33

A cikin daren nan ya ɗauke su, ya wanke musu mikinsu. Nan da nan kuwa aka yi masa baftisma da dukan iyalinsa.

Open Bible reader