Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 16:1

Sai Bulus ya je Darbe da Listira. Akwai wani almajiri a Listira mai suna Timoti, ɗan wata Bayahudiya mai bi. Babansa kuwa Bahelene ne.

Open Bible reader