Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:23

Suka ba su wasiƙar da take cewa, “Daga ˈyanˈuwanku manzanni da dattawan jamaˈar masu bi, zuwa ga masu bi waɗanda asalinku ba Yahudawa ba ne, a Antakiya da ƙasar Suriya da ta Kilikiya. Muna gaisuwa.

Open Bible reader