Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:24

“Mun sami labari cewa waɗansu daga cikinmu sun tayar muku da hankali da maganganunsu, suna rikitar da ku, ko da yake ba mu ba su umarni su yi haka ba.

Open Bible reader