Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 15:22
Sai manzannin da dattawan jamaˈar masu bi, tare da dukan ˈyan jamaˈar masu bi, suka ga ya yi kyau su zaɓi waɗansu daga cikinsu, su aike su zuwa Antakiya tare da Bulus da Barnaba. Sai suka zaɓi Yahuda, wanda ake ce da shi Barsaba, da kuma Sila, waɗanda su shugabanni ne cikin masu bi.
Open Bible reader