Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:21

Gama tun zamanin dā, a kowane gari akwai masu yin waˈazi da Koyarwar Musa, ana kuma karanta ta a majamiˈu kowace Ranar Hutu ta Mako.”

Open Bible reader